Hanyoyin Da Zakibi ki Gyara Nonanki
Hanyoyin Da Zakibi ki Gyara Nonanki
Idan muka ce gyaran nono akasari ba kowace mace zata gane me muke nufi ba saboda basu damudagyarawaba.kuma rashin gyaran ba karamar illa bane awurin' ya mace amma su basu San hakanba.
Hanyoyin da Zaki bi ki gyara nononki, idan ya fadi kuma kina son ya tashi sune...
1. kisami alkamanki ki gyarata sai kirinka yin kunu da ita kina sha safe da Rana. Bayan wannan gawani hadin Shima kisami 1. Garin hulba 2. Garin tsamiya 3. Zuma farar saka 4. Lemun tsami, Sai ki hadasu guri daya ki rinka shafawa a nonon bayan awa 1 ko minti 30 sai ki wanke ki shafa man zaitun.
Comments
Post a Comment