Kadan daga cikin wasu alamomin da maganin tazarar haihuwa yake sawa ajikin mata
Kadan daga cikin wasu alamomin da maganin tazarar haihuwa yake sawa ajikin mata
Bayan anfani da mafi yawan Magungunan Tazarar haihuwa akwai wasu Alamomi ko illolin da Magungunan zasu Haddasa Ajiki.
Wasu zasu iya Zama matsala daga Baya, Wasu zasu iya Tafiya da kansu, Wasu kuma Matan sam ba zasu fahimci ko Jin Wadannan illolin ba ajikinsu.
Dan haka idan aka fahimci ko Ganin ire iren wadannan matsalolin sunyi yawa ana zuwa asibiti abi matakan da suka Dace.
Wadannan Matsalolin Sune:
1- Yawan Jini ko Al'ada
2- Tasawar Mamuna
3- Kibar Jiki
4- Cutar Damuwa
5- Zubar Gashin kai
7- Fitowar Gashi a Fuska ko Jiki
8- Karuwar Cin Abinci
9- Ciwon Kai
10- Ciwon Rabin kai
11- Amai ko Tashin Zuciya
12- Karuwar Sha'awa ko san Mu'amula
Dan haka wadannan kadan ne daga cikin ababen da Magungunan tazara kan Haddasa. To idan kina daya daga cikin masujin wannan Alamomi maza garzaya asibiti.
Comments
Post a Comment