Posts

Ya kamata ka bar matar ka ta san wannan

Image
  Ya kamata ka bar matar ka ta san wannan  wannan jan hankali ne daga masu kiwan lafiya,( LUTH) zuwa ga duka Mata, kama daga Yara, Yan Mata wannan shine Ciwon Daji na Gaban' Ya Mace. A gujema wanke gaba da sabulu, a wanke da ruwa kawai. Akwai wani sabulu mai hatsarin gaske wanda ke jawo Ciwon Daji na gaban' ya mace, akwai rahotanni da yawa a asibitoci a ko ina. Akwai bukatar mu sanar da sauran yan uwa da abokan arziki.Yan Mata kimanin 56 ne suka mutu saboda amfani da  tale, a kiyaye.   Kada ayi amfani da Kunzugu( pad) daya a rana a lokacinal'ada, saboda akwai wasu sinadarai wadanda ke maida ruwa zuwa wani sinadari( Gel), yana kawo Ciwon Daji a Mara da Mahaifa. Dan haka sai ayi amfani da Kunzugu naA'uduga, idanza'ayi amfani dana zamani sai a canza shi duk bayan awanni 5 a rana akalla. Idan ya dade jinin yana komawa Kore sai hunhunar da yayi ya shiga cikin jiki da Mahaifa.    Kada aji kunyar yada wannan ga Yan Mata da Maza domin su ma su tura ma kannen su.   Buri  A k

DON DAWO DA MARTABAR NONO DA GIRMANSA

Image
DON DAWO DA MARTABAR NONO DA GIRMANSA Wannan wani hadine da akeyi don gyaran nono musamman ga budurwa, shi wanna hadi kuma kowace mace inda tana da bukata zata Iya amfani dashi saboda tasirinsa, yanda akeyi shine. Garin waken soya Garin alkama Garin zogale Garin bawon lemun Zaki Kunfan maliya Zuma Sai ki cakudasu guri daya sai ki rinka shafawa a nonon bayan minti 30 ko sama da haka sai a wanke, sannan kuma ki rinka shan kunun alkama. DON DAWO DA MARTABAR NONO DA GIRMANSA Ga matar da take son ta dawo da martabar nononta ko girmansa yanda zatayi shine zata Samu: Ganyen sabara Ya’yan alkama Sai ki rinka yin kunu dasu  kamar haka Kunun alkama Kunun shinkafa Kunun gero Kunun waken soya Duk Wanda yasamu sai ki dafashi da wadannan hadin mai albarka, kuma kina Iya saka cokali Biyu na ya’yan hulba sai ki rinka shansa karamin ludayi sau biyu a Rana safe da gamma kenan.   DON FARFADO DA NONON DA YA NOKE YA SHAFE Idan nononki ya noke ya shafe to ga hanyar da zaki bi don farfado dashi ko dawowa das

Hanyoyin Da Zakibi ki Gyara Nonanki

Image
  Hanyoyin Da Zakibi ki Gyara Nonanki Idan muka ce gyaran nono akasari ba kowace mace zata gane me muke nufi ba saboda basu damudagyarawaba.kuma rashin gyaran ba karamar illa bane awurin' ya mace amma su basu San hakanba.  Hanyoyin da Zaki bi ki gyara nononki, idan ya fadi kuma kina son ya tashi sune...  1. kisami alkamanki ki gyarata sai kirinka yin kunu da ita kina sha safe da Rana. Bayan wannan gawani hadin Shima kisami 1. Garin hulba 2. Garin tsamiya 3. Zuma farar saka 4. Lemun tsami, Sai ki hadasu guri daya ki rinka shafawa a nonon bayan awa 1 ko minti 30 sai ki wanke ki shafa man zaitun.

Dukkan Nau'ikan Lalurar sanyi na Mata.

Image
  Dukkan Nau'ikan Lalurar sanyi na Mata. Kaikayin gaba Kurajen gaba Fitar farin ruwa Daukewar Sha'awa Gushewar Ni’ima Kullewar mara Ciwon baya Fitsarin jini Fitsari Mai fita da zafi Warin Gaba Da sauran su To duk mace Mai fama da 1 daga cikin wannan lalurar to ga yadda zatayi Nan saita Sami wadannan ta hada Garin bagaruwa cokali 3 Kanwa cokali 2 Gishiri cokali 1 Tafarnuwa kunso 1 Azuba ruwa daidai yadda za iya shiga azauna, sai atafasa sosai idan a gas ne to minti 30 zaiyi,inko a itace ne to awa 1 Zaki barshi yayi. Amma tafarnuwa a daka ta ko agoge ta. Bayan kinyi wannan sai  atsiyaye, atace azauna ciki na tsawon minti 15 Amma fa da dumi ba da zafi ba. Bayan wannan Sai kuma Asami man zaitun Man tafarnuwa Man kwakwa Tafarnuwa Sai atoyasu ayanyanka tafarnuwa aciki. Daganan sai kisami audiga adangwali man ayi matsi ba za acire ba sai bukatar Hakan ta taso. Hadin Wanda za'a Sha,kisami Kankana na 100 Tsamiya sili 4 Tafarnuwa kunso 1 babba Turmeric (kurkur) guda 4 Jar Albasa Rabi

Shin Kunsan Ruwan Sanyi Yana Raunata Maza?

Image
  Shin Kunsan Ruwan Sanyi Yana Raunata Maza? Ruwan Sanyi yana raunata mazakutar namiji sannan shima yana iya hana haihuwa ga Dan Adam. Ga shawarwari da Kuma magani vitamin E yana yin maganin cutar rashin haihuwa ta bangaren maza da mata dan yana magance tsinkewar maniyyi, harma da maganin saurin kawowa (inzali), ana samunsa a Alkama  Latas  Man alkama  Korayen ganyayyaki  da Kuma hatsin da ba'a surfa ba, dan ana fitar dashi a wajen tankade ko surfe. Domin Karin haske da sanin wasu abubuwan kushiga group dinmu https://chat.whatsapp.com/HX7YmJVW2umJJe60gj36Zj

Zuwaga Masu Matsalar Rashin Haihuwa

Image
  Zuwaga Masu Matsalar Rashin Haihuwa Rashin haihuwa babbar matsalace indai Allah Bai bakaba, Amma yawanci akwai abubuwan Dake haddasasu.  Zamu tattauna akan bubuwan dake haddasa matsalar zuwa hanyoyin da zaa magancesu. 1. Wajibine asani ita haihuwa lamarine daga ubangiji shike bayarwa ga wanda yaso akuma lokacin da yaso. 2. Fitar farin ruwa ga mace ko namiji ta sanadiyar kamuwa da ciwon sanyi, shima kan hana samuwar ciki.  3. Haka ma karin mahaifa wato (fibroids) shima na hana samuwar ciki.   4. Masana aharkar iyali sun bayyana cewa sai maniyyin namiji yakai tsawon kwana 3 wato kimanin 72 hours sannan ya zamana zai iya samar da ciki,Shiyasa ko gwajin za'a yiwa mutum na test akan kwayoyin halittar to sai maniyyin Da yayi kwana uku sannan su iya ganewa.  Don haka sai akiyaye da kuma tabbatar da ansamu kwanakin nan sannan asadu, musamman agab da mace zatayi al'ada da kwanaki 3 ko kwanaki 4 zuwa 5 bayan Al'ada.   5. Kuma Yana da kyau mace ta daina saurin tashi bayan gama jima&

Dalilin da yasa wasu suke jin ƙaiƙayi nan da nan bayan sun yi wanka ko wanki

Image
Dalilin da yasa wasu suke jin ƙaiƙayi nan da nan bayan sun yi wanka ko wanki  1. Mafi yawan abin da ke haifar da ƙaiƙayi ga waɗanda fatar jikinsu ya tabi ruwa ta hanyar shawa,wanka ko wanki shine bushewar fata. Yana faruwa ne a lokacin da aka cire man fata na halitta wanda ya kamata a kiyaye jiki daga abubuwa kamar ruwa da wanki. Wannan yana haifar da bushewar fata, wanda hakan ke haifar da matsalar fatar da take yi. Mafi yawan abin da ke haifar da bushewar fata shine tsagewar fata, kuma idan za ku iya magance bushewar da ke haifar da ƙaiƙayi, ba za ku taba kamuwa ba da sake faruwar shi a nan gaba. 2 . Eczema, wanda aka fi sani da atopic dermatitis, yanayi ne da ke shafar fata kuma ana bayyana shi ta hanyar kumburin fata. Wannan yanayin yana da ikon sa jiki ya bushe sosai. Eczema cuta ce mai dawwama wacce ke da tsananin ƙaiƙayi da kuma bushewar fata da ta wuce kima. Lokacin da mutum yana da eczema, yakan fuskanci rashin jin daɗi bayan sun yi wanka. Idan kana da eczema, wanda ya fi dac